AN ZARGI KUNGIYAR KWANKWASIYYA DA NIYYAR RUSHE MASARAUTA

RUSHE MASARAUTU SHINE MANUFAR KWANKWASIYYA. 

BY: Comrade Nura Ahmad Muhammad Bichi

 Kamar yanda kullum tsohon Sarki Sunusin kano yake mafarkin dawowa sarautar kano. 

   Bayanan sirri ma kullum baiyyana suke yi cewa aikin farko da ABBA KABIR YUSIF zai fara yi in yasami dama shi ne. 

   Sauke sarkin kano da kuma RUSHE  Masarautun da gwamnatin Nagwaggo ta dawo da su a Jahar Kano, watau Gaya, Karaye, Rano, da BICHI. 
  
    Ko da yake akwai yan kwankwasiyyar da suke musantawa, amma a sanin da nayiwa akidar kungiyar kwankwasiyya suna da takiyya irin ta mabiya addinin shi'a. 

   Hakika akwai alamun hakan ba sa so ne kowa  yasani a waje.
    In kun tuna jama'a lokacin da kwankwaso yake yakin neman zabe a kakar zaben 2009 zuwa da 10.

   Duk in da yaje yana Fadawa Hamagwayan sa cewa da zarar ya zo zai soke takardun filayen da Gwamnatin Malam Ibrahim shekarau (HAFIZAHULLAH) ta bayar a kofar Na'isa. 

   Wanda a fili take cewa hamagwayen suna bakin cikin wannan alkhairi da yasami wasu ba su ba. 
Kasan duk Dan KWANKWASIYYA bai iya komaiba sai Hassada ga masu arziki a jahar Kano.

   Shi ne babban abin da yasa suka zabi kwankwaso a 2011,
in ka dauke batun addini da yadame su wanda Gwamnatin Malam take kai. 
    Jama'a kun sani cewa Abba Kabir Yusuf dan Rabi'u Fulamba kwankwaso ne.

   Wanda duniya ta shaida cewa mutum ne mai girman kai wanda a wajen sa kwankwaso ne kadai ya isa. 

   Abin tambaya a nan shi ne shin, tun da Abban ya yi imani cewa kwankwaso ne mai bayar da Mulki ba ALLAH ba kuna ganin zai iya canja ra'ayi kuwa?

Domindai Rushe MASARAUTU a jahar Kano babban cibayane a yanzu.

#MasarautunJaharKanoCigabane

Post a Comment

Share your thoughts with ANN..

Previous Post Next Post